Podcasts by Category
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.
- 270 - Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?Sun, 06 Feb 2022
- 269 - Rayuwar mata masu shirya fina-finai a Nollywood a NajeriyaSun, 30 Jan 2022
- 268 - Halin da masana'antar Fim ta shiga a makon da ya kareSun, 09 Jan 2022
- 267 - Abinda ya wakana cikin kungiyar MOPAN a baya bayan nanSun, 19 Dec 2021
- 266 - An kamala zaben wakilan kungiyar yan Fim a jihar KadunaSun, 12 Dec 2021
- 265 - Fitaccen makawaki ya sha alwashin daukar nauyin tallafawa mata da sana'o'iSun, 05 Dec 2021
- 264 - An fara daukar shirin 'Gidan Badamasi' zango na 4Sun, 21 Nov 2021
- 263 - Rayuwar Alhaji Umaru Danjuma Katsina da aka fi sani da Kasagi
Kasagi wanda ya rubuta fitaccen littafin da aka yi wa suna ‘Kulba na Barna’ ya rasu ne sakamakon gajeruwar rashin rashin lafiya.
Danjuma Katsina na daya daga cikin fitattun masu wasan kwaikwayon da suka yi suna daga shekarar 1980 tare da wasu abokan aikin sa a lokacin irin su Kasimu Yero da Tumbuleke da Malam Mamman da karkuzu Na Bodara da kuma Samanja Mazan Fama.
Hawa Kabir a cikin shirin dandalin fasahar fina-fanai ta jiyo ta bakin wasu daga cikin mutanen Danjuma Katsina wanda ke daya daga cikin fitattun masu wasan kwaikwayon da suka yi suna daga shekarar 1980 tare da wasu abokan aikin sa a lokacin irin su Kasimu Yero da Tumbuleke da Malam Mamman da karkuzu Na Bodara da kuma Samanja Mazan Fama.
Kasagi ya bada gudumawa sosai wajen daga darajar wasan kwaikwayo da ake sawa a wancan lokaci a Gidan Rediyo da talabijin Kaduna, yayin da littafin sa na ‘Kulba Na Barna’ ya shiga cikin jerin litattafan adabin da suka dauke hankalin dalibai da masu sha’awar karance karance na wancan lokaci.
Sun, 07 Nov 2021 - 262 - Masu ruwa da tsaki kan rubutun adabi da fina-finai na alhinin rasa KasagiSun, 31 Oct 2021
- 261 - Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa 2/2Sun, 24 Oct 2021
- 260 - Taron kara wa juna sani kan habaka harshen HausaSun, 03 Oct 2021
- 259 - Rayuwar yan wasan fina-finai a Tarrayar NajeriyaSun, 26 Sep 2021
- 258 - Gudunmawar Ahmad Aliyu Tage ga masana'antar KannywoodSun, 19 Sep 2021
- 257 - Ta'aziyyar mawakin siyasa Isyaku ForestSun, 12 Sep 2021
- 256 - Dalilan da suka haifar da koma baya ga kasuwar fina-finan HausaSun, 05 Sep 2021
- 255 - Mutane na yi wa fim kallon hadarin kaji don ba su ke yi ba - Isa Bello Ja
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa kabir ta kawo abubuwa da dama a bangaren fina-finai, inda ta duba yadda yanzu masana'antar Kannywood ke gogayya da takwararta tav kudancin Najeriya. Ta kuma tattauna da shugaban jaruman Kannywood, Alhassan Kwale wanda ya ce Umma Shehu da Sadiya Haruna ba 'yan Kannywood bane.
Sun, 29 Aug 2021 - 254 - Tattaunawa da Yaya Dankwambo na shirin gidan BadamasiSun, 22 Aug 2021
- 253 - Tattaunawa da Tijjani Asase (Damisa) kan masana'antar KannywoodSun, 15 Aug 2021
- 252 - Ana shirin ci gaban fim din Hausa na 'Malam Zalimu'Sun, 25 Jul 2021
- 251 - Masu shirya Fina finan Hausa sun koma cin moriyar YoutubeSun, 18 Jul 2021
- 250 - Dandalin Fasahar Fina-Finai: Ta'aziyyar jaruma Zainab BoothSun, 11 Jul 2021
- 249 - Jarumai mata na fuskantar kalubale daga masu kallo a kafafen sada zumuntaSun, 27 Jun 2021
- 248 - Rayuwar mawaka a Duniyar yan fim a Najeriya
Mawaka fina-finai a Najeriya na rayuwa ba tareda sun ci moriyar aikin da suke yi ba,banda haka Hawa ta samu tattaunawa da Haro mawakin hausa a Kaduna dake Najeriya.
A cikin shirin Duniyar Fina-finai tareda Hawa Kabir,ta samu tattaunwa da wasu dake ruwa da tsaki a Duniyar Fina-finai a Najeriya.Hawa Kabir ta samu
Sun, 20 Jun 2021 - 247 - Tattaunawa da Isa Bello Ja da kuma rikicin fitattun mawaka mata a NollywoodSun, 13 Jun 2021
Podcasts similar to Dandalin Fasahar Fina-finai
- Global News Podcast BBC World Service
- El Partidazo de COPE COPE
- Herrera en COPE COPE
- The Dan Bongino Show Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
- Es la Mañana de Federico esRadio
- La Noche de Dieter esRadio
- Curiosidades de la Historia National Geographic National Geographic España
- Dateline NBC NBC News
- 財經一路發 News98
- La rosa de los vientos OndaCero
- Más de uno OndaCero
- La Zanzara Radio 24
- L'Heure Du Crime RTL
- El Larguero SER Podcast
- Nadie Sabe Nada SER Podcast
- SER Historia SER Podcast
- Todo Concostrina SER Podcast
- 安住紳一郎の日曜天国 TBS RADIO
- アンガールズのジャンピン[オールナイトニッポンPODCAST] ニッポン放送
- 辛坊治郎 ズーム そこまで言うか! ニッポン放送
- 飯田浩司のOK! Cozy up! Podcast ニッポン放送
- 吳淡如人生實用商學院 吳淡如
- 武田鉄矢・今朝の三枚おろし 文化放送PodcastQR
Other News & Politics Podcasts
- Les Grosses Têtes RTL
- Hondelatte Raconte - Christophe Hondelatte Europe 1
- Laurent Gerra RTL
- C dans l'air France Télévisions
- L'œil de Philippe Caverivière RTL
- Enquêtes criminelles RTL
- Bercoff dans tous ses états Sud Radio
- L’heure du crime : les archives de Jacques Pradel RTL
- Hondelatte Raconte - Cote B Europe 1
- Gaspard Proust - Les signatures d'Europe 1 Europe 1
- Les récits de Stéphane Bern Europe 1
- LEGEND Guillaume Pley
- Lenglet-Co and You RTL
- Face à Philippe de Villiers Europe1
- Les chroniques d'Arnaud Demanche RMC
- Fifty States — un Podcast Quotidien Quotidien
- Géopolitique RFI
- RTL Matin RTL
- Apolline Matin RMC
- L'Heure des Pros CNEWS